Yadda Mutuwar Malama Halima Shitu Ta Girgiza Jama’ar Kano

0

Yadda Mutuwar Malama Halima Shitu Ta Girgiza Jama’ar Kano

Daga Abdulrashid Abdullahi,Kano

A yaune Aka tashi da jimami da Alhinin rasuwar Tsohuwar matemakiyar Kwamandan hisbah ta jahar kano.kana kuma matar Sheikh Abdulwahab Abdallah imamu Ahlisunnah wal”jama’ah.

Malama Halima shitu malamace da take gudanarda da tafsir A duk watan Ramadan banda wanan shekarar sakamakon Halin da ake ciki. Kafin rasuwar ta itace shugabar kungiyar Gamayyar mata musulmai ta Africa(Amwa)

Malama halima shitu mace mai kamar maza ta fuskar da’awa da karantar da jama’ah da kuma gabatar da shirye shirye A kafafen yada labarai don wayar dakai ga mata.

A yaune A katashi da rasuwar ta wanda ya kada hantar duk wanda yasan malam halima shitu saboda kyawawan dabi’unta na Temakon raunana da marayu da tsofaffi. Hatta A cikin wanan Azumin ta gudanar da shiri Gidan rediyon freedom don wayar da kan Al’umma wanda ya kasance ta shirinta na Karshe A rayuwarta

Muna Addu’ar Allah yajikan malama Allah yasa ta A aljannah

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here