GARURUWAN DA BARAYI SUKA KORA A KARAMAR HUKMAT FASKARI DA KE JIHAR KATSINA
Binciken na Musamman na Taskar Labarai
A yankin karamar hukumar Faskari ta jihar Katsina na daya daga cikin kananan hukumomin da ‘yan ta’adda suka matsa masu a jihar.
Jaridar Taskar labarai ta gano kauyuka talatin da daya wadanda mutanen garin sun yi kaura sun bar garuruwan su, sun koma gudun hijira a wasu yankunan.
Abin takaici, duk inda muka gano manoma ne sosai, amma bana da wuya suyi sana’ar da suka gada kaka da kakanni, wasu kuma garuruwa ne masu tsohon tarihi.
Ga jerin sunayen garuruwan kamar yadda binciken mu ya gano mana:
1. ‘Yartsamiya
2. Unguwar Malamai
3. Bangi
4. Logo
5. Zuru
6. Unguwar Makera
7. Kafin Rudu
8. Kafin Kwari
9. Unguwar Barau
10. Raba
11. Akwanta
12. Unguwar Ganye
13. Unguwar Sarki
14. Dan raku
15. Unguwar Sakai
16. Unguwar Abba
17. Suntum
18. Nabiyya
19. Tsani
20. Unguwar Dorowa
21. Unguwar Gago
22. Kogan Kura
23. Unguwar Mai Jakkai
24. Shuwaki
25. Unguwar Dan Mairo
26. Ruwan Kusa
27. Unguwar Bika
28. Kurar Mota
19. Dan Farin Dutse
30. Gonar Sarki
31. Unguwar Makera
Wadannan kauyukan sun zama kangaye a inda suke mutanen su sun yi hijira saboda tsoron hare-haren ‘yanta’adda.
________________________________________________
Taskar Labarai na a www.taskarlabarai.com da kuma ‘yar uwarta Turanci a www.thelinksnews.com da shafin Facebook da sauran shafukan sada zumunta duk sako ko kira a aiko ga 07043777779