Yan sanda sun kama wasu da ake zargi da satar ya yan tsohon shugaban jam iyyar PDP

0

Yan sanda sun kama wasu da ake zargi da satar ya yan tsohon shugaban jam iyyar PDP na jahar katsina..majiyarmu ta taskar labarai ta tabbatar mana da cewa wasu da ake tuhuma kuma yanzu haka suna tsare a wajen yan sanda na jinin shi ne.kuma na kusa dashi.sune ake zargi sun kitsa kuma sun shirya don in an samu kudin fansar a basu kason su.
Taskar labarai ta ruwaito kwanakin baya cewa wasu sun kai Hari gidan tsohon shugaban na PDP Alhaji maiwada daudawa har sun tafi da yayan sa mata.daga baya an sako su bayan an biya kudin fansa.
Tun lokacin jami an tsaro ke bincike sai ajiya suka kama wasu da ake zargi. Yau kuma aka kawo su nan katsina.
Wakilan taskar labarai a yankin funtua sunga lokacin da za a kawo Wanda ake zargin zuwa katsina a motar yan sanda. Kuma na jinin mai wada daudawa ne.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here