GWAMNATIN KANO KANO TA ‘KARYATA JITA JITAR KOMAWA MAKARANTU

0

GWAMNATIN KANO KANO TA ‘KARYATA JITA JITAR KOMAWA MAKARANTU

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

Maaikatan Ilimi ta jihar Kano ta karyata jita-jitar da ake yadawa na cewa zaa koma harkar koyo da koyarwa a ranar 14 ga wannan wata na Yuni da muke ciki.

Kwamishinan Ilimi na jihar Kano Alh. Muhammad Sunusi Saidu Kira (maji dadin Kiru) ne ya bayyana haka a wata hira da yayi da manema labari a Kano,

Inda ya ce wannan batu shaci fadi ne kawai, da wasu mutane ke amfani da sunan maaikatar Ilimi ta tarayya suna wallafa takardu a shafikan sada zumunta da ke nuna zaa koma aji mako mai zuwa anan Kano,

Muhammad ya kara da cewa gwamnati da masu ruwa da tsaki a fannin ilimi sun gamsu da makakin da ake shirin dauka na dakile yaduwar cutar Korona, tsakanin dalibai musamman na makarantun kwana,

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here