AN SAMU KARIN 663 MASU DAUKE DA CUTAR KORONA A NIGRIYA

0

AN SAMU KARIN 663 MASU DAUKE DA CUTAR KORONA A NIGRIYA

An samu karin mutane 663 masu dauke da cutar COVID19 a Najeriya inji NCDC ga jadawali jahohin da adadin da suka samu.

Lagos-170
Ogun-108
Bauchi-69
Ebonyi-49
Edo-33
Rivers-30
FCT-26
Jigawa-26
Delta-20
Anambra-17
Gombe-16
Kano-16
Imo-15
Abia-14
Borno-11
Oyo-11
Plateau-8
Kebbi-6
Kaduna-6
Ondo-4
Niger-2
Katsina-2
Osun-1
Ekiti-1
Kwara-1
Nasarawa-1

Wannan adadin na 663 ya nuna cewa Nigeriya baa taba samun adadin da ya kai haka ba.

See also  CUTUKAN DA BISHIYAR TUMFAFIYA KE MAGANI

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here