MATSALAR TSARO

0

Labarin dake shigo mana yanzu na cewa a daren jiya ‘yan bindiga na cikin Wagini suna cin karensu ba babbaka, har sun shiga shaguna sun karbi kudi da kayan masaruhi, amma wata majiya ta tabbatar Mana cewa jami’an tsaro sunkai dauki, koda yake basu same su ba sun gudu da jin cewa ga jami’an tsaro nan. Sun ji ma wasu ciwo kamar yadda zaku iya gani a hoton dake tare da labarin nan.@ jaridar taskar labarai www.taskarlabarai.com.

See also  Allah ya tseratar da Dan majalisa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here