YAYI MA YAR WATA UKKU FYADE

0

Jami’an Hukumar tsaro ta farin kaya ta (NSCDC) ta cafke wani matsahi mai suna Ahmadu Yaro mai shekara 27 da ake zargi da yiwa Jaririya ‘yar wata uku Fyade, a kauyen Adogi da ke karamar hukumar lafiya a jihar Nasarawa, an kama shi a jiya Talata.

See also  SHUGABA BUHARI YA RATTABA HANNU AKAN DOKAR DA TA BA MATASA DAMAR TSAYAWA TAKARA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here