AN KAI HARI GARIN MARA A DANMUSA

0

AN KAI HARI GARIN MARA A DANMUSA
@ taskar labarai
A daren jiya Asabar yan tadda sun kai Hari a garin mara dake karamar hukumar Dan Musa.wani Dan garin ya shaida mana cewa . Maharan sun zo garin a kasa ne ta wani kwari wajen karfe Goma na dare .mutanen garin su fito suka kare kansu Sosai.sun kuma samu daukin sojoji, an hadu da sojoji,da mutanen gari akayi ta fafatawa da yan taddar har zuwa karfe wajen karfe hudu na asuba. A safiyar yau za a yi janazar mutanen da aka kashe a cikin garin. Ana kuma zargin yan ta addar sun tafi da wasu.@ jaridar taskar labarai .www.taskarlabarai.com.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here