DAN KAROTA YA SOKAWA WASU DIREBOBI WUKA A KANO

0

DAN KAROTA YA SOKAWA WASU DIREBOBI WUKA A KANO

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

Wani Jami’in Hukumar Karota mai Suna Abba Salihu ya bugawa wasu Direbobi Mota Wuka, Sakamakon Wani Fada daya Barke a Tsakaninsu.

Kakakin Rundunar Yan Sandan Jihar Kano DSP Abdullahi Haruna Kiyawa ya Tabbatar mana da Faruwar Lamarin, inda ya Bayyana cewar bayan afkuwar Rikicin Kwamishinan ‘Yan Sanda Jihar ya Bayar da Umurnin Kai Mutanen 2 Babban Asibitin Kwararru na Murtala Muhammed Domin a Ceto Rayuwarsu.

Inda Kwamishinan ya bayar da Umurnin da a Mayar da Dan Karotar zuwa Babban Sashin Binciken Manyan Laifuka Domin Zurfafa Bincike.

Mene ne Ra’ayinku?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here