Shugaban ‘kasa Muhammad Buhari ya kara Nada Dr. Aliyu Idris funtua provost a FCE katsina.

0

Shugaban ‘kasa Muhammad Buhari ya kara Nada Dr. Aliyu Idris funtua provost a FCE katsina.

Daga Zaharaddeen Gandu.

Shugaban ‘kasa Muhammad Buhari ya kara Nada Dr. Aliyu Idris funtua (wakilin malaman katsina) provost a FCE katsina, inda ya kara mishi wasu shekaru hudun, bayan daman yayi wasu shekarun hudu. Ministan ilimi Adamu Adamu ne ya bawa Dr. Aliyu Idris funtua (wakilin malaman katsina) takardar hannu da hannu.

Kamar yadda katsina post ta wallafa, inda take cewa ” a ranar 20/7/2020 Dr. Aliyu Idris funtua (wakilin malaman katsina) zaici gaba da gudanar da ayyukansa na matsayin provost a federal college of education, FCE katsina”.

Muna tayashi murnar nadin da aka kara yi masa na shugaban makarantar federal college of education, FCE katsina. Allah ya tayashi riko Ameen.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here