Mai Martaba sarkin Hadeja Alhaji Dr. Adamu Abubakar Maje CON ya kai ziyarci ban girma ga mai Martaba Sarkin Kano Alhaji Aminu Ado Bayero
Wakilinmu na Kano Ibrahim Hamisu, ya ruwaito cewa, wannan ita ce ziyarsa ta farko da yakai Kano tun bayan sarki Aminu Ado Bayero ya zama Sarkin Kano a watannin da suka gabata.