SARKIN KATSINA IBRAHIM DAN MUHAMMADU BELLO

0

SARKIN KATSINA IBRAHIM DAN MUHAMMADU BELLO

Hoton siffar Sarkin Katsina Ibrahim Dan Muhammadu Bello (1870-1882) da daya daga cikin wasu Turawan Faransa yan yawon bude ido ya zana wajan shekarar 1875. Suka ce duk inda sukaje ba su sami wani Sarki mai kana nan shekaru irin shi ba, gashi Jarumi, Adali. Allah yaji kan shi da sauran kakanin mu da Rahma Ya yafe masu Yasa Aljannah mako. “Wakafa billahi Shahida”

See also  Aisha Buhari ta garzaya da ƴar ta Zahra Buhari ƙasar Dubai inda ta ke sa ran ta haihu a can

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here