Bari musan sunayen wadannan abubuwan da turanci
wadannan sunayen zasu iya yimana amfani
1 – Doddoya (Scent Leaf):
2 – Dinya (Black Plum):
3 – Dorawa (Honey Locust):
4 – Gujiya (Bambara Nut):
5 – Goruba (Doum Palm):
6 – Kadanya (Shea):
7 – Kabewa (Pumpkin):
8 – ’Ya’yan Kalaba ko Kuka (Baobab Fruit):
9 – Kurna (Ziziphus):
10 – Lansir (Cress):
11 – Ridi/Kantu (Sesame Seed):
12 – Rinji (Senna):
13 – Aya (Tigernut):
14 – Zogale (Moringa):
15 – Magarya (Jujube):
16 – Tsamiya (Tamarind):
17 – Aduwa (Balanites):
18 – Mummuki (Bread):
19 – Kanya (Ebony tree):
20 – Danya (Sclerocarya birrea):
21 – Laulawa (bicycle):
22 – Gwate (Porride):
23 – Tuwo (Fufu):
24 – Kunu (Gruel):
25 – Awara (Tofu):
26 – Dumame (Recheuffe):
27 – Dambu (Chicoins)
28 – Fura (Millet flour balls):
29 – Rama ( Jute):