NOMA TUSHEN ARZIKI

0

Ya Salam Ashe Masara nayi a yankin katsina,? Wani babban manomi Alhaji kabir matazu kuma tsohon shugaban makarantar kimmiyya ta Hassan Usman ta jahar katsina.ya shuka masara a gari dabaibayawa ta karamar batagarawa..kalli gashi nan har ta fitar da kai..kalli hoton dakta matazu a gonarsa.ta masara. Wannan ba shine shekarar farko da dakta Matazu yayi masara a yanki batagarawa ba.manoman katsina yanzu sai a fada tunani a fara noman masara gadan gadan a yankin katsina. A baya an dauka masara sai yankin funtua take yi.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here