SIRRIN MAGANIN CIWON KODA (KIDNEY PAIN)

0

SIRRIN MAGANIN CIWON KODA (KIDNEY PAIN)

Mutanen da yawa suna tambayar mu maganin koda to yau gashi Allah yasa mun kawo Shi

ABINDA ZA A NEMA.
1. Man Habbatussauda
2. Garin habbatussauda
3. Zuma
4. Ruwa.
YADDA ZA A HADA.
Ka tsaya ka karanta a nutse ka fahimci yadda zaka hada dumin akwai ‘yar sarkakiya a ciki.

Da farko za ka samu garin habbatussauda mai kyau kamar gwangwani daya sai ka samo zuma kofi daya sai ka zuba zumar da igarin a cikin wani abu ka cakuda(juya)sosai ka ajiyi.

Kullum da safe sai ka samu ruwa rabin kofi sai ka debi wancan hadin na zuma da habbar, chokali 2 ka zuba a ciki sanna kuma ka debi man Habbatussauda rabin chokali a zuba a ciki ka juya sai kasha sau daya a rana,tsawin kwana Ashirin da daya(21)

Insha Allah za a samu waraka.

Dan Allah Kayi/kiyi sharing Dan ‘yan’uwa su Amfana

Dan Karin bayani ga WhatsApp namu : +2348164359648

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here