DAGA GARIN GALMI NA JIHAR TAWA KASAR NIJAR.

0
761

DAGA GARIN GALMI NA JIHAR TAWA KASAR NIJAR.

Daga Rabiu Biyora

Dazu da safe, jami’an tsaron kasar Nijar suka samu nasarar kashe wasu mutane dauke da muggan makamai da suke shirin shigowa Nigeria, mai bamu labarin dake can kasar ta Nijar ya bayyana cewa mutanen da suka kasance fararen fata ne suna cikin Motocin Toyota Hilux, nan take jami’an tsaro sun samu nasarar kashe Hudu yayin da ragowar suka tsere cikin dazuka, amma tuni an bazama nemansu.

KATSINA CITY NEWS

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here