BARAYIN SHANU SUN SHIGA GARIN GIZO

0

Jiya 12/8/2020 barayin shanu sun shiga garin gizo kusa da maigora karamar hukumar faskari, da dare , ganau sunce ba abin da suke nema sai abinci. Danye ko dafaffe. Sai kuma kudi. Sun kashe wani mutum da daya da suke Nemi kudi wajen shi yayi masu gardama.basu tafi da kowa s ba ganau sun fada ma taskar labarai cewa sun zo wajen karfe sha da rabi na dare.yawan su zasu kai Goma sha.@ www.taskarlabarai.com.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here