LABARI CIKIN HOTUNA:

0
197

LABARI CIKIN HOTUNA:

Gwamnan Jihar Zamfara, Alh. Bello Matawalle a daren jiya Litinin ya ziyarci Shugaba Muhammadu Buhari a fadarsa da ke Abuja domin gabatar masa wasu Gwala-Gwalai da aka haƙo a jiharsa.

Hotuna daga Fadar Gwamnati.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here