WA ZAI CETO GINI SHALKWATAR APC

0
170

WA ZAI CETO GINI SHALKWATAR APC

Suleman chiroma

@ taskar labarai

Ginin shalkwatar jam iyyar APC ta jahar katsina,jahar shugaban kasa Muhammadu Buhari.jahar da jam iyyar APC ke mulki.shine ginin shalkwata mafi munin kallo a duk ofisoshin jam iyyar APC na kasar nan.
Rashin zama da yin wasu ayyuka a cikin shi ya Sanya ginin ya mutu.wani bangare ma yana neman fara murmura don Rugujewa.
Kyawaren ginin sun babballe.wasu ma a jingine suke .hotunan da muka hado da wannan bayanin an dauke sune a ranar 23/9/2020. Asha kallo lafiya kuma ayi tambayar wa zai cheto wannan ginin?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here