ANBALIYAR RUWA TA HALLAKA MUTUM 40 A JIGAWA

0

ANBALIYAR RUWA TA HALLAKA MUTUM 40 A JIGAWA

Daga Ibrahim Hamisu

Hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Jigawa ta tabbatar da mutuwar akalla mutane 40 a fadin jihar inda tace dubbun mutane ne suka tserewa daga muhallinsu da asarar gonakinsu sanadiyyar iftila’in amballiyar ruwa.

Shugaban hukumar Sani Ya’u Babura wanda ya tabbatar da mutuwar mutanen, yace hukumar su ta kammala tattara duk wani bayanai da zata turawa jami’anta domin bayar da agajin gaggawa ga wadanda iftila’in ya afkamawa.

See also  Jam’iyyar PDP Ta Shawarci Shugaba Tinubu Kan Yunkurin Yakar Jamhuriyar Nijar

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here