LITTAFIN DA KU KA JIMA KUNA JIRA “KWASAR GANIMA” YA FITA.

0

LITTAFIN DA KU KA JIMA KUNA JIRA “KWASAR GANIMA” YA FITA.

A karo na farko shahararriyar Marubuciya Real Fauziyya D. Sulaiman ta saki sabon littafi da bata taba yin irinsa ba. A tarihin rubutu ma shine irinsa na biyu da wata marubuciya Mace ta taba yi.

Za a iya samun wannan littafi mai suna KWASAR GANIMA a nan jihar katsina a Ofis din matasa media links dake kofar KAURA daura da masallacin gidan man Dan marana. Kudin shi naira dari shidda kacal. 600

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here