MUHAJALLAR KATSINA CITY NEWS

0
348

Salam, insha Allah mujjalar katsina city news ta turanci fitowa ta biyu, E .COPY Zata fito ranar Asabar mai zuwa 3/10/2020. kuma za a rabar da ita kyauta. HARD COPY zata fito ranar 10/10/ 2020. Da iznin Allah. Tana dauke da tarihi da rubutu masu tarin ilmantarwa.kar ka bari a baka labari.ka tabbata ka samu E.copy ka adana a wayarka.an kammala komai .sai bayyanar ta. Naku Danjuma

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here