BAYAN ALAN WAƘA….

0

 

Bayan Aminudeen Ladan Abubakar (Alan waƙa) da aka karrama da doktan girmamawa a wannan makon, babu wadda nake yiwa fatan ya samu iren wannan karramawar ko ma fiye da haka, kamar wannan baiwar Allahn.

Ko mai yake sawa a karrama mutum, Fauziya ta cancanta.

In sha Allahu, a nan kusa, za ta samu wannan karramawar.

Don haka nake taya ta murna, tun abin bai zo ba.


Fauziya Allah ya taya ki riƙo, ya ƙara basira da ɗaukaka da juriya a fannin taimakawa marayu da naƙasansu da marasa galihu.

Muhammad Bala Garba.
28 ga watan Satumban, 2020.

See also  KAYAN GWAMNATI SUN ZAMA ABIN WASOSO GA WADANSU A UNGUWAR KWADO?

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here