AN KADDAMAR DA SABUWAR JARIDAR BISA YANAR GIZO (ONLINE MEDIA) A TURANCE, A JIHAR KATSINA MAI SUNA (KATSINA CITY NEWS).
=================================
A jiya Juma’a 02/10/2020 aka kaddamar da sabuwar jaridar bisa yanar gizo (ONLINE MEDIA) a Jihar Katsina mai suna (KATSINA CITY NEWS). Kalkashin jagorancin Malam Danjuma Katsina.
Sabuwar jaridar bisa yanar gizon ta KATSINA CITY NEWS ta kunshi shafuka kamar haka.
www.katsinacitynews.com
Youtube: katsinacitynews TV
twitter: katsinacitynews
Facebook: katsinacitynews.
An gudanar da taron kaddamarwar a ofishin Jaridar Matasa Media da The Links dake bakin sha tale, tale na kofar kaura nan cikin Garin Katsina. Taron samu Halartar manyan mutane, yan siyasa, yan jarida, ma’aikatan Gwamnati da masu sharhi kan Al’amurran yau da kullum.
Wanda suka hada da…..!
Alh. Abubakar kabir matazu.
Alh. Maiwada Danmalam
Alh. Abdulaziz Lawal Danyari
Alh. Salisu lawal uli
Alh. Dauda kurfi Maigari
Alh. Al- Amin Isah
Alh. Dalha Mande shinkafi
Alh. Ahmad Danbaba esq
Alh. Gamarali funtua
Alh. Hamza yunusa jibia
Alh. Abdulaziz Mamuda Mai Turaka
Alh. Shehu Dan Daura.
Alh. Abdullahi Izma Yamadi
Alh. Tukur Dan Ali
Alh. Abdulhamid Sabo
Alh. Zaharadden Umar
Alh. Abubakar Shafi’I Alolo
Surajo yandaki
Malam Jamilu Mabai
Alh. Usman Dan ABBA
Alh. Awwal Halliru.
Dakta Bashir Abu Sabe.
Galadiman Maganin Katsina
Alh. Sani Garba Riko
GM. Companion FM KT.
Assistant Manager News NTA KT.
Taro yayi kyau kwarai da gaske don anyi zumunci, wani abun burgewa, duk da akwai banbancin ra’ayi na siyasa, taron yayi silar kara hada dankon zumunci tsakanin juna. Mafi yawancin mahalarta taron ba’a taba haduwa da juna sai bisa yanar gizo (ONLINE) ake haduwa.
Rahoto.
Surajo yandaki
Editor, Mobile Media Crew
03, October 2020.