Mai Martaba Muhammad Sanusi II, Sarkin Kano na 14, ya sauka a Oxford, United Kingdom don fara nazari akan wasu littattafai da zai rubuta a Jami’ar Oxford, Ingila.
Ran Sarki yadade
Wednesday, 07 October 2020.