Mutanen gidan Agaje da gidan Barde a mazabar kurin gafa karamar hukumar kafur sun Gina makaranta don yaran su, su samu ilmin addinin musulunci da na zamani. Allah ya Sanya gwamnatin jaha da hukumar ilmi ta kai masu dauki. Hoton makarantar da bayanin .aiko mana dasu akayi