ANA YUNKURIN TSIGE KAKAKIN MAJALISAR DOKOKIN JAHAR KATSINA

0

ANA YUNKURIN TSIGE KAKAKIN MAJALISAR DOKOKIN JAHAR KATSINA
@ Taskar labarai
Wasu yan majalisar jahar katsina na wani yunkurin tsige kakakin majalisar dokokin jahar katsina.Alhaji tasi u maigari
Yan majalisar sun zargi kakakin da son kansa, rashin kwato masu hakkinsu da kuma sanyin jiki.
Yan majalisar suna ta ganawa da membobin su don gamsar dasu Muhimmacin canza shugabanci a majalisar.
Majiyarmu ta tabbatar cewa wasu daga cikin shugabannin majalisar suna tare da wannan yunkurin.kuma suna bashi goyon baya.
Duk kokarin jin ta bakin majalisar yaci tura

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here