JARUMI ALI NUHU YA LA’ANCI MASU ZANEN BATAN GA ANNABI S.A.W

0

JARUMI ALI NUHU YA LA’ANCI MASU ZANEN BATAN GA ANNABI S.A.W

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

Babban Jarumi a maanartar Kannywood Ali Nuhu ya ya la’anci wadanda sukai zanen batanci ga Annabi Muhammad S.A.W a kasar faransa

Ali Nuhu ya bayyana haka ne a shafinsa na Facebook a yau inda ya ce “Ya Rasulullah muna sonka fiye da duk abinda muka mallaka, ashirye muke mu bayar da jinin a kanka ya Rasulullah”

Ya kara da cewa ” Allah kai tsinuwa ga duk wadanda sukai batanci ga Annabi Muhammad S.A.W Allah ka wulakanta su tun anan duniya😭
#WeLoveMuhammad”.

A wasu kasashen Musulmi na duniya ana cigaba da zanga-zangar nuna gyama ga shugaban Faransa Emmanuel Macron kan zanen batanci ga Annabi Muhammad SAW.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here