YANZU YANZU ?
An kama masu tare hanyar Zaria zuwa Funtua
Rundunar sa kai ta Danzaki ofireshan Zaman lafiya me yaki da ayyukan yan ta’adda tace ta kama wadannan mutanen ne wadanda suke tare hanya tsakanin Zaria da Funtua suna yima mutane fashi.
Sannan sun kama wani mutum a Jabiri Funtua da yake sayar wa yan ta’adda miyagun kwayoyi.
Funtua Online TV