Fastoci 42 Da Matansu Da Manya Kiristoci Sun Musulunta
Fastoci 42 tare da matansu da Bishop biyu suma da matansu sai kuma sista da pasto mace suka amshi Musulunci a babban dakin taron babban masallacin Abuja.
A bayanin da aka tura wa Zuma Times ya nuna cewa a shirya masu taron ilmantarwa na kwanaki bakwai a dakin taro babban masallacin na Abuja.
Muna taya su murna tare da addu’ar Allah Ya tabbatar da su a Musulunci.