MUN SAYI SHAFIN KATSINA CITY NEWS

0

MUN SAYI SHAFIN KATSINA CITY NEWS
A yau mun sayi shafin Abdulhakim muntari na katsina city news mun kuma biya shi.Abdulhakim ya kafa shafi (page) a Facebook mai suna katsina city news.kuma yayi ta nemar wa shafin mabiya.har shafin ya samu dubban masu bin shi. Na San da shafin, na rika bin shafin don koda an yi wani abu ba dai dai ba in nemar kaina mafita.
A satin da ya wuce abdulhakim da kanshi yazo har Ofis Dina yace mu sayi shafinsa, mu hada da na mu.akayi ciniki.muka bi duk tsarin da ake bi, shafin ya dawo namu .yau muka biya shi kudin shi.A duniyar kasuwanci yanar gizo ana saye da sayar da shafi ( page) na Facebook.inda duk mabiyan Wanda ya saida zasu koma wajen Wanda ya saya.
Abdulhakim zai cigaba da aiki da jaridun matasa media links.ta hanyoyi daban daban.kamar yadda muka tsara
A katsina city news muna ta tsare tsare da shiri na maida jaridar gagara gasa insha Allah. Kowane shiri sai ya fara aiki zamu sanar.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here