KOTUN DAUKAKA KARA TA JINGINE HUKUNCIN SULE YUSUFU SAULAWA.

0

KOTUN DAUKAKA KARA TA JINGINE HUKUNCIN SULE YUSUFU SAULAWA.
Muhammad Ahmad
@ katsina city news
Kotun daukaka kara dake Kaduna ta jingine hukuncin da akayi ma sule yusufu Saulawa akan wata shara a da akayi masa a babbar kotun katsina.wadda hukumar EFCC ta shigar.bisa wani zargi na rashin gaskiya da yin sojan gona.
A ranar 30 ga watan Disamba 2017 babbar kotun katsina karkashin alkalancin mai shara a Sanusi tukur ta samu sule yusufu da laifi kuma ta yanke masa hukunci.
Tun a lokacin sule yusufu ke zaman gidan yari.amma ya daukaka kara yana neman a jingine hukuncin da sake shara ar
Sai a ranar 19 ga watan nawumba 2020 kotun ta daukaka kara karkashin mai shara a husaini mukhtar ta jingine hukuncin na kotun katsina.ta kuma sallami Wanda ake karar.
________________________________________________
Katsina city news na a bisa yanar gizo ta www.katsinacitynews.com da saman Facebook page da Facebook group. Twitter. Instagram. You tube TV.da sauran shafukan sada zumunta. 07043777779

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here