Lauyoyin mahadi shehu sun je kotu suna bukatar a tabbatar masa da yancin sa na Dan kasa

0

Lauyoyin mahadi shehu sun je kotu suna bukatar a tabbatar masa da yancin sa na Dan kasa.wanda ya bashi yancin walwala.
An saka ranar tara ga watan disamba don saurarar karar.an kuma bada umurnin a ranar sauraren karar a kawo Mahdi shehu a kotu.
Ga cikakkun takardun kotun

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here