YAN SANDA SUN BADA MAHADI SHEHU BELI

0

YAN SANDA SUN BADA MAHADI SHEHU BELI
@ jaridar taskar
Yan sanda sun bada mahadi shehu beli a yam Macin jiya Litinin 7 /12/2020 bisa wasu sharudda .
Yan sanda sun ba Mahdi shehu kwanaki bakwai ya kawo duk hujjojin da yake dasu na zarge zarge akan gwamnatin jahar katsina, domin cigaba da binciken da suke yi.
Majiyarmu tace mahadi shehu har ya koma ga iyalanshi.sannan kuma zai je ga likitoci domin su duba lafiyarsa.
Dama wata kotu a birnin Abuja ta ba hukumar yan sanda umurnin su kawo mahadi shehu a ranar laraba 9/12/2020 domin sauraren karar da suka shigar akan a baiwa mahadi shehu yancin sa na Dan kasa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here