AN KAIMA YAN KASUWAR JIBIA HARI

0

AN KAIMA YAN KASUWAR JIBIA HARI
misbahu batsari
@ jaridar taskar labarai

Da safiyar yau lahadi 13-12-2020 ‘yan bindiga sun harbi wasu yan kasuwa akan hanyarsu ta zuwa kasuwa Jibiya daga Batsari.

A jiya ma sunyi garkuwa da wani mutumin Batsari Alhaji Hassan na Yar diya tare da wasu yan mata guda biyu, sunyi garkuwa dasu ne da yammacin jiya asabar a hanyar Batsari zuwa Jibiya dab da kauyen Gobirawa.
@ jaridar taskar labarai labarai www.taskarlabarai.com

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here