Gwamnatin Jigawa ta bada umarmin rufe makarantu

0

Gwamnatin Jigawa ta bada umarmin rufe makarantu

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

Gwamnatin jihar Jigawa ta bada umarnin rufe makarantun Firamare da Sakandiren dake fadin jihar.

Babban sakatare a ma’aikatar ilimi da kimiyya ta jihar Alhaji Rabi’u Adamu ne ya sanar da hakan da yammacin yau Talata.

Alhaji Rabi’u Adamu ya ce, rufe makarantun ya shafi makarantu gwamnati da ma masu zaman kansu dake fadin jihar ta Jigawa.

Da yammacin jiya Talata ne dai gwamnatin jihar Jigawa ta bada umarnin bude cibiyoyin killace masu dauke da cutar Corona guda uku a fadin jihar.

See also  Masari bai yi ganawar sirri da Fati Muham-mad ba – S. A. Sabo Musa

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here