AN SAKI WASU DALIBAN KANKARA; SUNA CAN DAJI SUNA GARA RAMBA

0

AN SAKI WASU DALIBAN KANKARA; SUNA CAN DAJI SUNA GARA RAMBA.
Muazu hassan
@ jaridar taskar labarai
Jaridar taskar labarai ta samu tabbacin, masu garkuwa da daliban makarantar kankara ta jahar katsina sun dukkanin su ko kuma wasu daga cikin su.
Majiyarmu ta tabbatar mana da cewa, masu garkuwan sun kyale sune a tsakiyar daji kowa ya kai kansa a gida.
An tabbatar mana, har an fara tsinto wasu a daji suna shawagin neman inda zasu. An tabbatar mana jami an tsaro da yan sa kai nacan cikin dajin suna neman su.

See also  GARURUWAN DA BARAYI SUKA KORA A KARAMAR HUKMAT FASKARI DA KE JIHAR KATSINA

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here