Masha Allahu Alhamdulillah, mawallafin jaridun katsina city news. Jaridar taskar labarai da kuma the links news tare da Daliban makarantar kankara ta jahar katsina da yan bindiga suka sace amma Allah ya kubuto dasu. A yau jumma 18/12/2020 a gidan gwamnatin jahar katsina