Labari cikin hoto fuskokin wadansu yan majalisar jaha da suka halarci ganawar sirrin da sukayi da kantoman riko na jam iyyar APC ta jahar katsina ustaz shitu s shitu. An dau hotunan bayan da yan majalisar suka isa gidan.daga baya an fitar da kowa sai yan majalisar da kuma shi kantoman na riko.babban abin tambaya, me ya Sanya aka kori yan rakiya? Me ya Sanya ba a fitar da me aka tattauna ba. Me yasa akayi zaman a gidan shi ba a Ofis din ja iyya ba? Ko ofis din gwamnatin jaha? Me ya Sanya ba a yi a ginin majalisar dokokin jaha ba? Har yanzu me ake boye ma jama a akan zaman da akayi ?