Kotu ta daure wani mutum saboda zagin Gwamnan Jigawa

0

Kotu ta daure wani mutum saboda zagin Gwamnan Jigawa

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

Wata kotu a jihar jihar Jigawa ta sa a wa Wani Mutum mai suna Sabiu Ibrahim Bulala 20 da kuma tarar Naira 20,000 ko da daurin watanni 6 a gidan yari saboda ya zagi gwamna Muhammad Abubakar Badaru na Jihar Jigawa a shafinsa na Facebook.

Mai Shari’a, Batula Dauda ce ta yanke wannan hukunci a kotun Magistre dake Dutse.

An dai kama Sabiu a lokacin bukukuwan Kirsimeti inda aka zar geshi da yiwa gwamnan jihar karyar cewa ya karbi kudaden mutane da niyyar ya basu tikiti karkashin jam’iyyar APC amma bai yi hakan ba,

See also  ME SOLOMON DULONG KE YI A OFISHIN MINISTAN MATASA DA WASANNI?

Wanda ake zargi dai ya musa amma daga baya ya amsa laifina.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here