Allah Ya Yi Wa Wannan Zuriya Rasuwa

0

Allah Ya Yi Wa Wannan Zuriya Rasuwa

Daga Jaridar Demukaradiyya

Inna lillahi wa inna ilaihi rajiun

Allah Ya Yi wa wannan zuri’ar rasuwa lokaci daya cikin daren jiya sakamakon hatsarin mota.

Hatsarin ya faru ne lokacin da suka yi gaba da gaba da wata mota inda nan take motar da suke ciki ta kama da wuta ta ƙone ƙurmus wanda hakan ya yi sanadiyar rasa su baki ɗaya.

Cikin mamatan akwai Alhaji Nuhu Hamman Gabdo, da matarsa ɗaya ƴaƴansa sa huɗu da kuma ɗiyar yayansa.

Da fatan Allah ya gafarta musu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here