Gwamnan Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad ya kaiwa Alhaji Atiku Abubakar ziyara a dubai

0

DA DUMI-DUMI | Gwamnan jihar Bauchi, Sanata Bala Abdulkadir Muhammad, tare da tawagar gwamnatin sa sun bi sahun sauran jiga-jigan jam’iyyar PDP na kasa wajen kai wa tsohon mataimakin shugaban kasar Najeriya, Alhaji Atiku Abubakar, ziyara a gidan sa dake can kasar Ha9daddiyar Daular Larabawa (Dubai).

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here