JAM IYYAR APC TA DAKATAR DA SABO MUSA

0

JAM IYYAR APC TA DAKATAR DA SABO MUSA
…….saboda da taron pressure group Kano
@ katsina city news

Jam iyyar APC mazabar wakilin kudu 3 sun dakatar Alhaji sabo Musa hassan .s.s.a Restoration na gwamnan katsina.
A ranar 1/2/ 2021 hugaban riko na mazabar suka aika ma da sabo Musa Hassan takardar gayyata don yayi bayanin akan wasu zarge zarge da ake mashi
A yau kuma 2/2/ 2021 aka aika masa da takardar dakatarwa. Har sai jam iyya ta gama bincike akan shi.
Duk wadanda suka halarci taron da akayi a Kano ranar 31/1/2021 yan jam iyyar APC daga kananan hukumomin katsina 34 ,wasu ma sun taba rike mukamai a cikin jamiyyar na jaha da kananan hukumomi.
Amma ya zuwa rubuta rahoton nan sabo Musa ne kadai aka aika ma takardar gayyata da kuma dakatarwa.
Akwai muhawara ta doka Wanda lauyoyi ke nazarin cewa ko wadannan shugabannin rikon zasu iya dakatar da Dan jam iyya.?
Mun hado rahoton nan da wasikun guda biyu.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here