Yadda ta ke wakana a Damben gargajiya da ke gudana a Kano

0

Yadda ta ke wakana a Damben gargajiya da ke gudana a Kano

Daga Ibrahim Hamisu, Kano

A cigaba da wasannin Danben Gargajiya da ke gudana a filin wasa na Ado Bayero squire da ke unguwar sabon gari da ke nan Kano,

Wasu daga cikin wasannin da aka fafafata a jiya Lahadi, Ebola ya take wasa da dogon Zi har Turmi 3 babu kisa, sai dai dogon Zi ya tsorata inda daga karshe dogon Ebola ya kwance hannunsa inda ya ce ya hakura da Damben,

Sai dai a karo na biyu da Ebola ya sake fafatawa da dogon Danjamilu, sun ta shi babu kisa.

Shagon Kano pillas ya kara da shagon Bahadon Sani mai maciji shi ma fatatawar ta tashi babu kisa.

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here