KOTU TA RUSA SHUGABANCIN PDP NA KATSINA

0

KOTU TA RUSA SHUGABANCIN PDP NA KATSINA
@ katsina city news
Wata babbar kotu mai daraja ta uku a jahar katsina karkashin mai shara a bawale bala ta rushe shugabancin jam iyyar PDP na jahar katsina. Kar kashin Alhaji salisu yusufu majigiri
Karar Wadda wani Dan takara mai suna Abdul aziz lumi,ya kai yana bukatar a bi masa hakkin sa na hana shi damar yayi takara a lokacin takarar shugabannin jam iyya da akayi a 2020.
Cikakken rahoton yana nan tafe ..insha Allah

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here