AN KAI HARI A KARAMAR HUKUMAR SABUWA

0

AN KAI HARI A KARAMAR HUKUMAR SABUWA
daga sahalu Ibrahim
@ katsina city news
A daren daren litinin 22/2/2021 wasu mahara bisa babura dauke da muggan makamai suka kai Hari a karamar hukumar sabuwa ta jahar katsina.
Maharan sun kai a garuruwan kwarawa, unguwar Bako,da mai bakko.sun kashe mutane uku.jabir, Ahmad da Abubakar.
Maharan sun raunata mutane uku.sun kuma tafi da Mata guda tara.yan mata da matan aure.wani magidanci mai suna Umar ya tabbatar mana an tafi da mai dakinshi mai suna hadiza Umar.
________________________________________________
Katsina city news na a bisa yanar gizo www.katsinacitynews.com da kuma shafukan Facebook na group da page.twitter, Instagram da you tube duk sako a aiko ga 07043777779 08137777245

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here