TAKARDAR HUKUNCIN KOTU WANDA YA RUSA ZABEN DA AKAYI NA SHGABANCIN JAM IYYAR PDP.
@ Katsina city news
Kara ce wadda Abdul aziz lumi ya shigar yana koken ana hanashi takara , karanta kaji mi babbar kotun katsina tace?
Ance shugabannin da aka rusa na jam iyyar PDP sun dauka kara akan hukunci da aka yanke a katsina