AN KAI HARI GARIN JARGABA

0

AN KAI HARI GARIN JARGABA
…..sun kashe sun sace mutane
@ jaridar taskar labarai
Mahara sun kai harin jargaba ta karamar hukumar bakori jahar katsina a daren jiya taka 16/3/2021.
Maharan sun shiga garin da misalin karfe daya na dare, bayan sun tabbatar da yan sakai masu gadin garin sun koma gidajensu.
Maharan sun tunkari gidan hamshakin attajirin garin Alhaji Ibrahim kwatahi.wanda suka kashe shi.suka kwashi kudi a gidan kuma suka tafi da ya yansa guda biyu.
Ya yan sune shafa atu Ibrahim kwatahi da kuma ilyasu Ibrahim kwatahi. Wannan shine karon farko a tarihin garin da mahara suka kai farmaki cikin shi har sukayi mummunar barna.ta kisa da daukar mutane..

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here