GOBARAR BABBAR KASUWAR

0

Subhanallahi yanzu haka wasu shagunan Babbar kasuwar birnin katsina ( Kasuwa Hajia Fatima Baika) tana ci da wuta. Ma’aikatan kashe gabara, Jami’an Tsaro da Jama’ar gari na iyakar kokarinsu.

Kamar yadda zaku gani cikin hotuna

LEAVE A REPLY

Please enter your comment!
Please enter your name here