Ziyarar jaje da gani da ido na me girma Gwamnan Katsina Aminu Bello Masari, akan Gobara da ta tashi a babbar kasuwar Katsina inda aka tafka asara ta dunbun miliyoyi.
Gobarar ta tashi da misalin karfe takwas na safe inda aka tamfa asarar miliyoyi da har kawo yanzu anata kokarin kashe wutar da tantance irin barnar da tayi